Jam'iyyar APC
Bayan kwashe makwanni ana shirye-shiryen gudanar da babban taronta zaben fidda gwani na shugaban kasa, ga dukkan alamu al’amura sun fara tafiya a jam’iyyar APC.
An bukaci kwamitin tantance 'yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da ya kori Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas, saboda alamomin tambaya game cancantar ili
Yayin da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tantance gwamnan Jigawa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Muhammadu Badaru, ya shiga a fafata da shi a fidda gwani.
Gabannin babban zaben 2023, yan siyasa a fadin kasar na ta fafutukar neman mukamai daban-daban tare da kokarin ganin sun samu fifiko kan masu hararar kujerunsu.
Jam'iyyar mai mulki ta gudanar da aikin tantance masu fatan ganin sun dare kujerarsgugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 karkashin inuwarta a sirrance a Abuja yau.
Cikin magoya bayan babban jagoran jam'iyyar APC na kasa, Tinubu ya duri ruwa sakamakon bayyanar Oyegun a matsayin wanda zai tantance yan takarar shugaban kasa.
Hon. Shamsudeen Bello Dambazau ya fice daga APC zuwa jam’iyyar NNPP mai kayan marmari. ‘Dan majalisar yace ta shi ba ta zo daya da APC ba don haka ya canza gida
Da yake sanar da sakamakon a ranar Asabar, shugaban kwamitin zabe Franklin Shagbaor, ya ce Adama ya samu kuri’u 21,747 inda ya doke Odagboyi wanda ya samu kuri’
Kanal Abdulaziz Musa ‘Yaradua ya samu tikitin takarar Sanata a bangaren Katsina ta tsakiya. APC ta canza wadanda za su yi mata takarar Sanata a Kudu da Arewa.
Jam'iyyar APC
Samu kari