Jam'iyyar APC
Kan El-Rufai, Babagana Zulum da wasu Gwamnonin Arewa ya hadu kan cewa a ba Kudu takara. Wasu kuma su na da ra’ayin ‘dan kudu ba zai iya doke Atiku Abubakar ba.
Jagoran APC kuma tsohon gwamnan jihar Legas ya ce ba tashin hankali, ba sauya sheka, da zaran ya rasa tikitin APC zai ɗauki ƙaddara ne ya koma gida abinsa.
Kayutar kullin kudi na naira dubu N50,000 da ɗan takarar shugaban kasa kuma gwamnan Ebonyi, Dave Umahi, ya bayar a Sakatariyar APC ta jawo rikici sosai a wurin.
Shugaban Kungiyar Kamfen Din Shugaban Kasa na Peter Obi, Doyin Okupe ya ce jam'iyyun APC da PDP sun gama tashensu kuma masu zabe ba za su sake kula su ba. Okupe
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya kara jaddada matsayar su ta kungiyar gwamnonin kudu na aiwatar da tsarin karɓa karɓa, hakane kaɗai zai kawo nasara.
Tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisa kuma shugaban kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na Rotimi Amaechi, Sanata Ali Ndume, APC, Borno South ya goyi b
Gwamna Muhammed Badaru Abubakar na jihar Jigawa, ya bayyana cewa baki ɗaya deleget ɗin APC sun san shi sun kuma san wanda ya dace su zaɓa a zaben fidda gwani.
Jaroran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 da ke tafe, Bola Tinubu, ya ziyarci jihar Kuros Riba don neman goyon baya.
Takaddama ya biyo bayan zaben fidda dan takaran APC wanda zai wakilci mazabar Bade/Jakusko a jihar Yola, yawancin masu neman kujerar sun ce ba a yi zabe ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari