Jam'iyyar APC
Idan dai za a iya tunawa dai tsohon jigo a jam’iyyar APC, Adamu Garba, ya kamata ya kasance cikin ‘yan takarar shugaban kasaN, amma ya janye daga takarar, inda
Tinubu ya lallasa duk sauran yan takara, musamman tsohon dansa a fannin siyasa, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, wajen zama dan takarar shugaban kasa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP a zaben da ke tafe, Alhaji Atiku Abubakar, ya aike da sakon taya murna ga jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya taya jagoran jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu murnar nasarar da ya samu a zaben fidda gwani na shugaban kasa
Tsohon gwamnan jihar Lagas kuma babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shine ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a babban zaben 2023.
Sakamakon wasu dalilai masu yawa, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya sha mugun kaye a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da aka yi a Abuja.
Tsohon gwamna jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Yayin taron APC na zaɓen ɗan takarar shugaban kasa, wasu masu hangen kujerar sun sanar da janye wa da kuma marawa Bola Tinubu bayan, mun tattara muku su dukka.
Tauraron mawaki, Timi Dakolo, ya bayyana bacin ransa tare da nuna rashin jin dadinsa ga jam’iyyar APC mai mulki da ta yi amfani da wakarsa ta Great Nation a lok
Jam'iyyar APC
Samu kari