Jam'iyyar APC
Mun tattaro wadanda da suka yi wa Peter Obi mugun baki, su ka ce ba zai mulki Najeriya a 2023 ba. Irinsu Ejika Mbaka sun zargi Peter Obi da cewa yana da rowa.
Jagoran masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC daga Arewa, Abdullahi Aliyu Katsina ya ce kuri'an jin ra'ayin al'umma da kungiyar ta yi ya nuna cewa zaben gwamnan B
Rahoton da muke samu da safiya nan, Bola Tinubu ya tafo birnin Faris na ƙasat faransa bayan sa labule da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a Aso Villa dake Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce rikicin da ya dabaidaye ‘yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC ya shiga rudani, kuma ana ta tattaunawa a kai
Jam'iyyar NNPP ta samu karbuwa a jihar Borno, kamar yadda shugabanta ya fada, kuma ta samu akalla mambobi miliyan biyu da za su kada kuri'u a zaben 2023 mai zuw
Farouk Adamu Aliyu ya bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba su fito da ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa ba, ya ce babu ruwansu da batun addinin 'dan takara
Jigo a siyasar yankin Kudu maso yamma Gabashin Najeriya ta yi bayani, ta ce kada a bata kuri'a wajen zaban dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar saboda dalil
Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin taya Femi Gbajabiamila murnar cika 60, Shugaban Majalisa ya yi alkwarin zabawa Tinubu mataimakin da zai ji dadin aiki da shi.
Rudani bisa takamaiman abokin tafiyar 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC,Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da ta'azzara yayin da yake Abuja don cigaba.
Jam'iyyar APC
Samu kari