Jam'iyyar APC
An soki jam'iyyar APC mai mulki da babban jam'iyyar hamayya ta PDP saboda kin bawa yankin kudu maso gabas shugabancin kasa. Wannan shine matsayin kungiyar tuntu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya shaidawa hukumar zabe mai zaman kanta cewa wasu mutane da bai sani ba suka sace masa takardun
Yayin da ake jiran zuwan ranar zaben shekarar 2023, wasu sanatotin jam'iyya mai mulki ta APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP da sauran wasu jam'iyyun adawa.
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Abdullahi Muhammad, shugaban wani tsagi na APC a jihar Kebbi, ya zargi gwamnan jihar, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, da haddasa rikici a jam'iyyar reshen jihar.
Dan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Gwamna Okowa na jihar Delta, ya ce alamu sun nuna APC da Tinubu sun kasa zaune tsaye, ba su shirya ba.
Rikicin jam'iyyar APC a mazaɓar Yobe ta arewa ya buɗe sabon shafi yayin da wani ɗan takara na daban ya maka Machina, APC a gaban babar Kotun tarayya kan abu 1.
Dan majalisa mai wakiltar kwaryar birnin Kano a majalisar dokokin tarayya, Shaaban Sharaɗa, ya nemi Kotu ta soke tikitin takarar gwamnan na APC da aka ba Gawuna
An samu labari daga BBC Hausa - Dan takarar sanata, Bashir Machina ya bukaci Shugaban APC Sanata Abdullahi Adamu ya janye kalamai masu zafi da ya yi a kansa.
Jam'iyyar APC
Samu kari