Jam'iyyar APC
Sai a jiya ne Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya ba Atiku Abubakar hakurin harin da aka kai masa a kamfe, amma ya fadawa ‘Yan adawa su cire rai da Borno.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, jam'iyyar PDP ce ta jefa 'yan Najeriya miliyan 133 cikin bakin talauci yayin da ta mulki kasar nan na tsawon shekaru 16 cif.
Wata kungiyar Musulmai ta bayyana cewa, akwai bukatar dukkan Musulmi a kasar nan ya ba da kuri'unsa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu.
Gabannin babban zaben 2023, surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sani Mamood Sha’aban, ya janye katinsa na dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bala Ibrahim, ya bugi kirjin cewa yan Najeriya za su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 saboda kokarin APC.
A watan Disamba, Bola Tinubu mai neman zama shugaban kasa a jam’iyyar APC zai dakatar da kamfe, zai tafi Amurka da Nahiyar Turai. Za a ji abin da zai kai shi.
Shugaban tawagar kamfen shugaban kasa na jam'iyyar APC reshen ƙasar Kanada, Barista Oladejo, yace Bola Tinubu ne ya fi kowa cancanta da zama magajin Buhari.
Tsohon Minista, Femi Fani-Kayode ya bayyana cewa babu wani mahaluki a doron kasa da zai iya daukar ran dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC sai Allah.
Kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya na Abuja, ta jaddada Bashir Machina matsayin sahihin ‘dan takarar sanatan Yobe ta arewa ba Ahmad Lawan ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari