Jam'iyyar APC
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kogi ta yamma a majalisar dattawa, Dino Melaye ya ce masu tura Asiwaju Tinubu ya nemi takarar shugaban kasa basa kaunarsa.
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara kusantowa, jam'iyyar APC reshen jihar Sakkwato ta samu gagarumin goyon baya a kokarin ta na kwace mulki daga hannun PDP.
Wasu ƙungiyoyin da suka kwashe shekaru suna mara wa Atiku Abubakar baya sun ce ba zasu iya cigaba ba sakamakon abinda ake musu, sun koma bayan APC da Tinubu.
Mashawarcin na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal, Bello Malami, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma jam'iyyar APC gabanin zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma mai neman gadon kujerar shugaban muhammadu buhari a zaben 2023 karkashin APC, Bola Tinubu ya sake tafka shirme a jihar Legas.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan Najeriya yace duk mai shakku kan shekarun Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya tafi wurin mahaifiyarsa.
Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023, Bola Tinubu, ya lissafo jerin wasu jihohin arewacin Najeriya da ba tantama zai kayar da abokan adawa..
A yau Asabar 26 ga watan Nuwamba ne dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu ke kaddamar da kamfen dinsa a jiharsa ta Legas a filin Teslim Balogun.
Babachir David Lawal yace ba a maganar APC a wadanda za su iya cin zabe. Festus Keyamo yace abin ban dariya ne a fadin haka duba da karfin da suka yi a siyasa.
Jam'iyyar APC
Samu kari