Jam'iyyar APC
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa na APC zai shilla jihar Bayelsa domin yin kamfen dinsa. An ce tuni an kammala dukkan shiri.
Takaddamar da ke biyo bayan zaben fidda gwani ta sake yin awon gaba da tikitin Sanatan jam'iyyar APC a mazaɓar Anambra ta arewa, Kotu ta rushe zaben ran Talata.
Bayan cimma matsaya a zaman sulhu da kuma biyayya ga umarnin Kotu, jam'iyyar APC ta sake shirya zaben fidda gwani na mazabar majalisar tarayya a jihar Ondo
Za a sa hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin masu neman Gwamna a Kano, amma an ji sai an kamo Shugaban APC sannan Abba Gida-Gida zai sa hannunsa.
Domin bayyana gaskiya kan wani hoto dake yawo wanda ya nuna Tinubu tare da shugaban Amurka, APC tace ɗan takararta na shugaban kasa na nan a Abuja tun Litinin.
Kotun majistare ta yankewa Aminu Ali, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress a gudunmar Yautar ta jihar Kano hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari.
Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina ya bukaci yan Najeriya su tabatar sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa a 2023 don ya fi sauran yan takarar cancanta
An kama tsohon karamin ministan labarai, Ikrah Bilbis tare da wasu mutane kan zargin farfasa kayayyaki mallakin jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki.
Mambobi da masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC sun shiga ruɗani biyo bayan ganin Sanata Danladi Sankara ya karbi baƙuncin Mustapha Sule Lamido a birnin Abuja.
Jam'iyyar APC
Samu kari