Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Sanata Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya sanar da goyon bayansa ga Gwamna Ahmadu Finitiri da Atiku.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa zata fatattaki fatara da yunwa a tsakanin mutane.
Bayanan da muka samu daga jihar Osun sun bayyana cewa wasu mutane dauke da muggan makamai sun tafka ta'a a Ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shetyima a APC.
Abdullahi Ganduje, gwamnan jihar Kano ya bayyana wasu dalilai guda hudu da suka sa mataimakinsa, Nasir Gawuna ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben Maris.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nemi mutanen jihar Adamawa su kada wa Aishatu Binani kuri'unsu ta zama gwamna a zaben watan Fabrairu mai zuwa 2023.
Wasu ‘Yan APC sun je sakatariya, su na zanga-Zanga a kan cin alawus na N1.3bn da shugabanni suka yi. ‘Yan jam'iyyar sun ce ce an handame kudin ‘Delegates’.
A zabe mai zuwa, kuri’u fiye da miliyan 5 APC mai mulki take nema daga wajen masu sana’o’in hannu. Sanusi Garba Rikiji ya nuna APC za ta shawo kan mutanen Arewa
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya All Progressives Congress APC ya yada zango jihar Adamawa don yakin neman zabe.
Shugaban kasa Muhammasu Buhari zai ziyarci jihar Adamawa a yau Litinin, ga watan Janairu domin halartan gangamin yakin neman zaben jam'iyyar APC mai mulki.
Jam'iyyar APC
Samu kari