Jam'iyyar APC
A daidai lokacin da komai ya kankama gamr da tunkarar babban zabe a watan Fabrairu, dubbannin yan siyasa a garinsu Sanata George Akume sun tattara sun koma PDP.
Yayin da babban zaben shugaban kasa ke kara gabatowa, jam'iyyar APC a jihar Zamfara ta karbi karin masu sauya sheka. Sun yi takara a zaben fidda gwanin PDP.
APC za ta hada-kai da Jam’iyyar adawa domin a dankara PDP da kasa. Amma akwai ‘yan bangare dabam a jam’iyyar hamayyar kasar da ba su yarda a bi Bola Tinubu ba.
Jam'iyyar APC ta sanar da dage taron gangamim kamfen dinta a jihar Kwara saboda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zai tafi kasar waje, ba zai samu dama ba.
Mutum 1000 daga kananan hukumomi 34 na jihar Katsina da suka amfana da shirin SPW, sun ce yaba kyauta tukuici, sun yanke goyon bayan Tinubu da Dikko Radda.
Jam'iyyar APC ta aike da korafi hukumar EFCC, ICPC da CCB da su gaggauta cafke Atiku Abubakar na PDP kan zarginsa da almundahanar kudade, sata kudin al'umma.
Yayin da rage saura kwana 40 cif-cif babban zaben shugaban kasa, jam'iyyar aPC a jihar Neja ta karbi karin masu sauya sheka sama da dubu hudu yayin fara kamfe.
Sakataren na PCC ya yi bayanin abin da ya sa Bola Tinubu ya zauna da masu neman takara, ya ce babu rikicin da ya kaure tsakanin Asiwaju da Gwamnonin Jihohin APC
Shugabar matan jam'iyyar APC a wata jiha ta bayyana matsayarta game da zaben da ke tafe da kua yadda ta tsara tafiyar da lamuranta. Ta ce ta rabu da 'yan APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari