Jam'iyyar APC
Yan takarar shugaban kasa a Nigeria sun bazama neman kuri'un yan yankin arewa maso yammacin Nigeria, domin sune suke da rinjayen kuri'u mafi yawa a kasar..
Yayin da babban zaben 2023 ke kara matsowa, jam'iyyar All Progressive Congress (APC) ta rasa dubban mambobinta a jihar Bauchi inda suka koma jam'iyyar PDP.
Sen. Kashim Shettima, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, yana ganawar sirri da Rochas Okorocha a gidansa a Abuja
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, yayi subul da baka a yayin kamfen a Kogi ya ce a zabi jam'iyyar APC
Kwana 41 kafin babban zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon kwamishinan ayyuka, Sufuri da gidaje a jihar Ebonyi, Paul Okorie, ya tattara ya bar APC.
Gwamnan APC ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnonin APC ke ci gaba da marawa dan takarar shugaban kasa Tinubu baya a zaben 2023, ya fadi dalili daya.
A wajen taron NESG Bola Tinubu mai takara a jam’iyyar APC ya gabatar da manufofin da yake da shi a bangaren tattalin arzikin kasa daga janye tallafi zuwa bashi.
Mrs Folashade Tinubu-Ojo, yar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta ziyarci Alhaji Tanko Yakasai
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, akalla likitoci 81 ne a jiharsa na gaske, dukkan sauran na bogi ne da ke cin kudin bansa daga asusun gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari