Jam'iyyar APC
Kotun koli ta yanke hukunci na bawa tsohon ministan neja delta, Sanata Godswill Akpabio tikitin takarar sanata na mazabar Akwa Ibom north-west a jihar Akwa Ibom
An kai wa EFCC, ICPC korafin ‘Dan takaran PDP, ana so a bincike Atiku Abubakar. Festus Keyamo SAN yace a binciki Atiku a dalilin bidiyo da suka fito kwanaki.
Mun kawo jerin wadanda da suka yi watsi da takarar Bola Tinubu. A ciki akwai tsohon Gwamnan Imo da ya yi husufi har ta kai ana rade-radin ya sauya-sheka ne.
Rundunar ‘yan sanda ta bada sanarwar cafke wannan mutumi da PVC. Tasiu Abdullahi Hayin Hago ya tona cewa Abba Ganduje ya say a tattaro masa katin zaben mutane.
A makon nan, Dan takarar SDP ya bi Bola Tinubu zuwa APC, jam’iyyar APC ta karbi matashin ‘dan siyasar da wasu mutanensa da suka biyo shi zuwa jam’iyya mai mulki
Ana saura yan makonni babban zabe jam'iyyar APC mai mulki ta yi manya-manyan kamu a jihar Kuros Riba ciki har da dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyar SDP
Gabannin babban zaben Najeriya na 2023 mai zuwa, an kaddamar da kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihar Sokoto a ranar Alhamis, 19 ga watan Janairu.
A labarin da muke samu, wasu jiga-jigan PDP a jihar su dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP sun bayyana komawa APC mai mulkin kasar nan tun shekaru 8.
Wasu tagwayen abubuwa masu fashewa sun tashi a yayin da ake tsaka da kamfen din jam'iyyar APC a Fatakwal, jihar Ribas. Mutum uku sun jigata suna kuma asibiti.
Jam'iyyar APC
Samu kari