Jam'iyyar APC
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Raji Fashola ya ce Muhammadu Buhari bai sabawa kotun koli ba, ya ce shugaban kasa ya dauki mataki na tsaka-tsakiya ne domin ayi maganin kuncin da jama’a ke ciki
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shawarci 'yan Najeriya da su dage su zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar a zaben da ke tafe nan da ranar Asabar.
Yanzu muke samun labarin yadda dan takarar shugaban kasa na APC ya dura jihar Legas domin ganawa da shugabannin Yarbawa da na yankin Kudu maso Yamma a kasar.
Wasu rahotanni da ke shigo mana yanzu haka sun nuna cewa shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu, da gwamnoni uku sun zauna da Abubakar Malami a birnin Abuja.
Mambobin kungiyar goyon bayan Nuhu Ribadu da Tinubu Foundation a jihar Adamawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDPgabannin zaben 2023.
Duk da cewar Gwamna Nyesom Wike ya karyata batun shirin sauya sheka zuwa APC, gwamnan na jihar Ribas ya jinjinawa jam’iyya mai mulki kan tsarin karba-karba.
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta janye nadin da ta yiwa Naja’atu Muhammad a matsayin daya daga cikin kwamishinonin da za su kula da ayyukan yan sanda.
Jam'iyyar APC tayi wani babban rashi a jihar Adamawa inda ɗaruruwan magoya bayanta suka fice zuwa jam'iyyar PDP. Sun ce za su yi PDP tun daga sama har ƙasa
Jam'iyyar APC
Samu kari