Jam'iyyar APC
Jigon jam'iyyar APC Kayode ya bayyana cewa, ya kamata DSS ta himmantu tare da kama Atiku Abubakar da Peter Obi domin samun mafita ga wasu matsaloli a kasa.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi raddi kan masu cece-kuce kan naɗe-naɗen da yake yi a gwamnati watanni biyu gabanin wa'adinsa ya kare a kan mulki.
Kammala zaben gwamna a jihar Bauchi ya zo da tsaiko yayin da mambobin jam'iyyar APC ke neman a tsige shugabanta na jihar saboda wasu dalilai da suka gabatar.
Hukumar DSS ta samu shawari daga jam'iyyun siyasa na APC da PDP game da batun wasu 'yan siyasa da ke son kafa gwamnatin wucin gadi kafin rantsar da Tinubu.
Gwamnan Zamfara ya ce duk wata rumfar zabe da ke jihar sai da aka baza soja akalla 50 domin a kai jam’iyyarsa ta APC kasa, a karshe Lawal Dauda ya yi galaba.
Tsohon ɗan takarar shugaban matasan jam'iyyar APC, Ahmed Abba Ɗangata, ya ce rigingimun cikin gida ne ummuƙ haba isin kwace mulki hannun jam'iyyar APC a Kano.
Zaɓabben shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatarwa da ƴan Najeriya cewa zai gina Najeriyar da ƴan ƙasar suke da muradin ganin sun samu.
Kyan Babba Ya Cika Alkawari, Dan Gwagwarmaya Yace: Ina Jiran Hukuncin Da Kotun Sauraren Shari'ar Zaɓe Zata Yanke Kafin Na Cika Alƙawari na Nabarin Najeriya
Matashiya: Yadda Jami'ar Chicago ta Tabbatar da Cewa Makarantar Tinubu Ya Halarta Biyo Bayan Kace-Nace da Ake Tayi Akan Sahihancin Kwalin Makarantar Da Yayi
Jam'iyyar APC
Samu kari