Delta
Kakakin jam'iyyar APC reshen jihar Delta, Ogheneluemu Sylvester Imonina, ya fice daga APC bayan aje mukaminsa, kuma ana tsammanin zai nufi jam'iyyar hamayya PDP
An shiga ruɗani a Otu-Jeremi, hedkwatar ƙaramar hukumar Ughelli ta Kudu, Jihar Delta, a daren ranar Laraba, yayin da wani mutum ya daɓa wa mahaifin budurwarsa w
Wani jirgin saman Najeriya na kamfanin Arik da ya taso daga jihar Legas zuwa jihar Delta ya fadi a wani yankin jihar Delta bayan samun tangardan a yankin Asaba.
Mabiya addinin kirista na tsaka da bautar Ubangiji a cikin wata Coci a jihar Delta, ba zato ginin cocin ya rufta kan su. yanzun haka an ceto mutum 10 ba rai.
Delta - Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya sallami mai taimaka masa bangaren sadarwa bisa abin da ya kira rashin sanin makamar aiki da kuma rashin kunya.
Yayayin da shekarar 2021 ke kaiwa gangara, Legit.ng ta waiwayi wasu manyan ayyuka da wasu daga cikin gwamnonin jihohin Najeriya biyar suka aiwatar a shekarar.
‘Yan bindiga sun harbi wani dan majalisar jihar Delta, Hon Reuben Izeze, mai wakiltar karamar hukumar Ughelli ta kudu da ke karamar hukumar Uvwie a Alhamis.
Jami'an hikumar yan sanda na sashin bincike kan mayan laifuka sun yi awon gaba da vasarake a jihar Delta, bisa zarginsa da shiga badakalar filaye a yankin sa.
Honourable Jude Adjekpovu ya mutu sakamakon raunin da ya yi bayan da wasu 'yan bindiga da ake zargin makiyaya ne suka harbe shi da bindiga, SaharaReporters ta
Delta
Samu kari