Dandalin Kannywood
Jam’iyya mai mulki a Nijeriya ta APC, ta saki jerin sunayen mambobin yakin neman zaben shugaban kasa na sashen Mata a ranar Asabar. APC ta sanar da nada Matar.
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Maryam AB Yola ta yi auren ba-zata a ranar Juma'a da ta gabata da kyakyawan angonta mai suna Muhammad.
An yi jana’izar shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, a jihar Kano. Marigayin ya samu jama'a sosai yayin da aka sada shi da makwancinsa.
Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa fitaccen jarumin masan'antar sgirya fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, watau Kafi Gwamna na Kwana Casa'in ya rasu
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu sabbin hotuna na manyan jaruman masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Hauwa Ayawa da Umar Gombe.
Jam'iyyar APC ta nada wasu shahararrun yan masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood a matsayin mambobi a kungiyar kamfen din Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Shaida a shari'ar Hadiza Aliyu Gabon da wani Bala Musa, ya fadama kotun Shari’a da ke zama a Kaduna cewa da idonsa ya ga jarumar lokacin da suke kiran bidiyo.
A kwanakin baya ne bidiyoyin Tahir Fage sun karade kafofin sada zumunta yana tikar rawa da ’yan mata, wanda ya sa mutane da dama suna yin Allah wadai da hakan.
Sanannen jarumin masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya bayyana hotunan zabgegen saurayin 'dan shi, Ahmad, wanda ke wasan kwallo a Ingila.
Dandalin Kannywood
Samu kari