Dandalin Kannywood
Jarumi Malam Nata'ala mai sittin goma, ya barranta kansa da bidiyon da ke yawo a soshiyal midiya inda aka gan shi yana yabon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Fitacciyar jarumar Kannywood Rukayya Dawayya ta shawarci 'ya'yan talakawa da su farka domin yaran masu kudi da ke soyayya da su ba aurensu za su yi ba a zahiri.
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maimuna Muhammad wacce aka fi sani da ‘Wata Yarinya’ ta bayyana cewa babban burinta a rayuwa shine ta zama babbar attajira.
Fitaccen tsohon jarumin Kannywood, Kabiru Nakwango, ya musanta rade-radin mutuwarsa da ke ta yawo a soshiyal midiya tsakanin ranar Litinin zuwa safiyar Talata.
Bidiyon wani matashi wanda ke bayyana zunzurutun kaunarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, ya bai wa jama'a mamaki inda yace yana so su mutu rana daya.
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood kuma 'yar kasuwa, Nafisat Abdullahi, za ta kaddamar da katafaren kamfanin yin jakunkuna mata ranar 14 ga Augusta.
Jarumar Kannywood kuma mai daukar hankali a kafafen sada Zumunta ta Instagram, Sayyada Sadiya Haruna, ta gwangwaje mahaifiyarta da wani katafaren gida mai kyau.
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Dandalin Kannywood
Samu kari