Kotun Kostamare
An ci gaba da sauraron karar da Asiya Balaraba ya ga gwamnan jihar Kano ta shigar tana Kalubalantar Mijinta akan ya sauwakemata ta hanyar ya saketa ko su rabu
Wata kotun shari'a dake zama a jihar Kano ta tasa keyar wa da kani zuwa gidan kurkuku kan zarginsa da soyayya da matar aure tare da janye mata hankali kacokan.
Malamin jihar Kano ya samu goyon bayan dalibansa bayan da aka yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya. Sun ce basu gamsu da hukuncin ba, za su daukaka kara.
yar gidan gwamnan jihar kano Asiya Balaraba ce ta bukaci da kotu ta raba aurenta da mijinta da suka shafe kusan shekara goma sha shida a tare suna rayuwar aure
matar wani dan majalissar zata shafe wasu lokuta a gidan kaso sabida wani laifi da ta aikata wanda kotun ta tabattar da kamata da shi kuma ta umarci a kaita can
Wata Kotun majirtire a jihar Ondo tace ta kama Danladi mai gadi a Apex Group of School, Akure da aikata laifin sata a makarantae ,ta tura shi gidan gyaran hali.
Wata kotu a jihar Filato ta yanke wa wani matashi dan shekara 20 daurin shekaru biyu a gidan gyran hali kan laifin lalata allon tallar kamfen din Atiku/Okowa.
bayan hukuncin da koton shari'ar musulunci ta yankewa ABdul-jabbar Nasiru Kabara, dalibansa sun magantu kan lamarin suna masu cewa basu amince da wannan batu ba
Yanzu-Yanzu: Jami'an Rundunar Tsaron Farin Kaya Sunyi Gaba Da Babba Dalibin Abdul-Jabbar Da Da kanninsa kamar yadda wakilin legit ya tabbatar da kamun da akai
Kotun Kostamare
Samu kari