Chris Ngige
Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige ya taya Shugaba Muhammadu Buhari murna saboda nada sabbin manyan hafsoshin sojoji inda ya bayyana shi a matsayin "cika a
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta saki kudin alawus din ASUU da ya jawo dogon yajin aiki a jami'o'in kasar. Akwai yiwuwar sake wasu kudin kuma karshen Janairu.
A makon nan ma’aikata su ka fara zanga-zanga, sun ce sai an biya masu bukata za a bude Jami’o’i. ‘Yan SSANU da NASU sun bijirewa COVID-19, sun yi zanga-zanga.
Hukumar NERC da Gwamnatin tarayya duk sun karyata maganar yin karin kudin shan wuta. Festus Keyamo ya kira taro, yace ba a tuntube su kafin a dauki mataki ba.
Mun ji cewa yau ake sa ran cewa Shugabannin ASUU za su yi taro da wakilan Gwamnati. Wannan shi ne karo na biyu da bangarorin da za su zauna a cikin kwanaki 5.
Kungiyar ASUU ta shiga yajin aiki tun watan Mayun wannan shekarar sakamakon ƙin biyan haƙkoƙinsu da sakin kuɗaɗen gyare-gyare da batun shiga sabon tsarin biyan
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin da shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi ya yi na cewa ta gaza cika alkawurran data
Mun ji cewa anyi alkawarin zaftare farashin fetur kwanan nan. Ministan kwadago ya yi karin bayani a kan ragin N5 a kudin man fetur da za a samu jiya a Abuja.
Yayin tattaunawar da suka gudanar ranar Juma'a, ASUU ta nuna alamun za ta iya jingine yajin aikin da ta fara tun watan Maris bayan FG ta amince da kara adadin
Chris Ngige
Samu kari