
Politics







Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya roki jam'iyyar PDP ta ba shi dama ya wakilce ta a zaɓen shugaban ƙasa na gaba zai lallasa kowa ya kwato mulki.

Majalisar dokokin jihar Filato ta bayyana kujerar tsohon kakakinta waɓda mambobi suka tsige a baya da ba kowa saboda matakin da ya ɗauka na sauya sheka zuwa PDP

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa APC ta kammala duk wasu shirye shirye na gudanar da babban taronta na ƙasa a ranar Asabar 26 ga watan Maris.

Tsohon kwamishinan ilimi a jihar Kwara, kuma tdohon ɗan gani kashenin Bukola Saraki, ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.

Duk da shugaban ƙasa,Muhammadu Buhari, ya faɗi wanda yake so ya zama shugaban APC na ƙasa, wasu yan takarar sun juya masa baya sun mika Fom bayan sun cike.

Shugaban kwamitin rikom kwarya na APC ta ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya gana da sakataren kwamitinsa, Sanata John Akpanudoedehe, a Abuja .
Politics
Samu kari