Dan takara
Hukuncin da Alkali ya zartar a kan Isiaka Oyetola da Benedict Alabi ya nuna APC ba za ta shiga takara a zaben 2023 ba, wannan shi ne ra'ayin Mr. Daniel Bwala.
Jam’iyyar PDP tayi wani zama na musamman a ranar Talatar nan bayan dawowar Iyorchia Ayu daga waje. Shugaban PDP ya sa a binciki ‘Yan NWC da suka dawo da N122m
Jam’iyyar PDP za tayi zaman a musammana makon nan, a dalilin irin rigingimun da suke bijiro mata a kan takarar Alhaji Atiku Abubakar a zaben neman shugaban kasa
Za a iya rusa APC NWC da ‘yan takaran 2023 saboda Mai Mala Buni. Yanzu dai sabon hukuncin kotu ya tada hankalin Tinubu da duk masu neman takara a jam’iyyar APC
‘Dan takarar shugaban kasa a inuwar African Action Congress ya yi takaddama da takwarorinsa a taro. Omoyele Sowore ya yi cacar baki da Manjo Hamza Al-Mustapha.
Ayo Oyalowo yace Bola Tinubu ya bar Najeriya da nufin ya samu lokacin hutu, yace ba komai ya sa Asiwaju ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu sararawa.
Mun fahimci cewa Bashir Ahmaad ya je kotu, yana neman Alkali ya ba shi damar takarar majalisar wakilan tarayya a karkashin APC, yana ja da takarar Mahmud Gaya.
An bada asusun yakin neman zaben shugaban kasa da nufin Peter Obi ya kai labari a takaran da yake yi. Tun a jiyan dai wasu masoya sun fara aikawa da kudinsu.
An samu wani babba a jam’iyyar APC da ya bayyana gaskiyar halin da Bola Tinubu yake ciki. Wannan jigo a tafiyar APC ya fadi halin da ya ga Bola Tinubu a Legas.
Dan takara
Samu kari