Dan takara
Hon. Ibrahim Ebbo ya bada sanarwar ficewa daga APC a lokacin da ake kamfe. A jawabin da ya fitar, tsohon ‘dan majalisar yace ya canza sheka ne saboda ganin dama
Za a fahimci cewa a sabon jerin 'yan kamfe. akalla jiga-jigan jam’iyyar APC 4 aka cire daga ‘yan kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023
Mai martaba Suleiman Ashade ya nuna sai inda karfinsa ya kare wajen tallata APC. Basaraken ya fadawa jama’a a wajen wani taro Bola Tinubu ya kamata a zaba.
APC ta fadada kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na 2023. Mai girma Muhammadu Buhari wanda shi ne shugaban kwamitin, zai kaddamar da PCC a fadar Aso Villa
Abdullahi Adamu ya maye gurbin Darektocin da ya dakatar a APC. Darektocin da abin ya shafa sun kunshi: Elder Offong, Dr. Suleiman Abubakar da Salisu Dambatta
Dole Shugaban PDP ya yi murabus idan ana neman zaman lafiya. Wani Fasto ya nuna yana tare da kusoshin PDP irinsu Gwamnan Ribas sun dage a cire Iyorchia Ayu
A wani rubutu da Femi Fani-Kayode ya yi a shafinsa, yace Atiku Abubakar bai da lafiya, ya tafi kasar Faransa ganin Likita, babu tabbacin gaskiyar wannan labari.
Jam'iyyar PDP ta kara karfi tun da mutumin da ya fi kowa dadewa a kan kujerar Sakataren gwamatin jihar Katsina, Mustapha Muhammad Inuwa ya bar jam’iyyar APC.
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Dan takara
Samu kari