Babban bankin Najeriya CBN
Wata mata ta bayyana a kafar sada zumunta, inda aka ga tana tallan kudi a bainar jama'a. Mutane sun nemi sanin ina take samo wadannan kudade masu ban mamaki.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gana a sirrance da gwamnan CBN, shugaban gwamnoni, Aminu Tambuwal da Atiku Bagudu kan karancin sabbin takardun naira uku.
Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya ce yan Najeriya na cikin kunci saboda karancin sabbin takardun naira. Ya ce shi kansa ba shi da sabbin naira.
Abubuwa na kara tabarbarewa game da tsarin sauya takardun naira guda uku a Najeriya, a jihar Ogun wani basarake ya bar harabar Bankin GT bayan kin kula shi.
Ma'aikatan wani babban bankin Najeriya sun ga ta kansu yayinda fustattunn matasa ke kokarin afka musu biyo bayan rashin samun tsabar kudi bayan tilastasu..
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya kai ziyarar ba zaya babban bankin CBN dake jiharsa, ya ɗauki kwararan matakai domin saukakawa mutane wahalar rashin kuɗi.
A labarin da muke samu, an hana CBN tsawaita wa'adin amfani da tsoffin kudi bisa wasu dalilai da suka gindayo a hannu. An bayyana dalilin da yasa hakan ta faru.
Daya daga cikin masu magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnan babban bankin NAjeriya CBN, Godwin Emefiele, karya ya yiwa shugaban kasa.
Hukumar EFCC sun damke manajan babban bankin 'yan kasuwa a Abuja bayan sun samu N29 miliyan a ma'adanar kudaden bankin. An tara jama'a a layi an hana su kudi.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari