Babban bankin Najeriya CBN
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara ta musamman kan harkokin labarai ya bayyana dalilin mayar da wasu manyan ofisoshi Legas.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa farqshin man fetur, zai ragu a cikin wannan shekarar da muke ciki ta 2024.
An fadawa Bola Tinubu za ta yiwu Legas ta zama kishiyar birnin tarayya ba. SanataAli Ndume bai goyi bayan a kinkimi wasu ofisoshin gwamnatin tarayya zuwa Legas ba.
Wata kotu a jihar Bauchi ta garkame wani matashi, Yusuf Aminu a gidan yarin a shekaru uku saboda ya gaza biyan bashin naira miliyan 1.6 da ya karba a bankin FCMB.
Arzikin attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika na ci gaba da karuwa a shekarar 2024. Attajirin ya samu N760bn cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta dukkan tuhumar da EFCC ta shigar a kansa a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja.
Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da daraktan shirin Fadama III da manyan jami'an shirin su 27 saboda zargin karkatar da naira biliyan 1.7 na tallafin COVID-19.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ce Godwin Emefiele ya yaudari Muhammadu Buhari. Tsohon gwamnan CBN ya yi karya da sunan SGF ya samu Naira biliyan 5.3
Godwin Emefiele ya kawo canjin kudi da wasu tsare-tsaren da suka wujijjiga tattalin arziki. A tarihin CBN, ba a taba samun wanda ya dade yana gwamna irinsa ba.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari