Babban bankin Najeriya CBN
Babban bankin Najeriya (CBN) ya nada sabbin shugabanni a bankunan Polaris, Keystone da Union, biyo bayan korar tsofaffin shugabannin da bankin ya yi.
Babban bankin Najeriya CBN ya rushe majalisun daraktocin bankuna hudu da suka haɗa da Titan, Keystone, Polaris da Union nan taƙe babu bata lokaci.
Masu zaman kashe wando na shirin karuwa bayan $1 ta kai N1200. ‘Yan Kasuwa sun kuma kwantar da hankalin jama’a a kan yiwuwar karin kudin fetur zuwa N1200.
Tsohon gwamnan CBN ya yi galaba a kan hukumar EFCC da aka je kotu. EFCC mai yaki da rashin gaskiya ba ta ji dadin gaskiyar da kotun tarayya ta ba Godwin Emefiele ba.
Binciken yadda CBN ya rabawa kamfanoni Daloli ne ya kai EFCC kamfanin Dangote. Wani jawabi da hukumar ta fitar ya fayyace abin da ya faru a makon jiya.
An bankado wata badakala bayan binciken Jim Obazee a CBN. Hukumar EFCC tana binciken kamfanoni 85, Dangote sun musanya zargin badakala lokacin Godwin Emefiele.
Kungiyar kare hakkin dan Adam da wayar da kan jama'a, CHRICED ta bayyana cewa Shugaba Tinubu ya biye wa Bankin Duniya wurin kara farashin mai da wutar lantarki.
Ana binciken Dalolin da aka ba kamfanoni a lokacin Godwin Emefiele. Yanzu haka dakarun hukumar EFCC sun shiga ofishin BUA da Abdussamad Rabiu ya mallaka.
Hukumar Yaki da Cin Hanci ta EFCC, ta sauka a babban ofishin kamfanin Dangote da ke Legas don gudanar da bincike da ke da alaka da tsohon gwamnan CBN, Emefiele.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari