Muhammadu Buhari
Matthew Bishop Kuka, Bishop din Katolika na Sokoto, ya yi addu'a Allah ya yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari jagora a yayin da ya ke daf da kammala wa'adinsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan Sheikh Ibrahim Ibn Saleh al-Hussaini, shugaban kwamitin Fatwa na kwamitin koli na addinin musulunci.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aiwatar da kalamansa a aikace ta hanyar kara turo dakarun soji jihar Benuwai.
A ranar Jumu'a, limamin masallacin da ke cikin gidan gwamnati ya rufe karatu da fassara Alkur'ani sakamakon zai tafi kasa mai tsarki, Saudiyya gudanar da Umrah.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin neman gyara bisa tafarkin doka ga duk wanda yake ganin ba a kyauta masa ba a sakamakon babban zaben 2023.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa siyasar Najeriya tana kara samun cigaba kuma za a iya ganin hakan ta yadda gwamnoni da dama suka fadi zaben sanata.
Shugaba Najeriya Muhammadu Buhari ya kori Hajiya Saratu Umar, shugaban hukumar hugaban Hukumar Habbaka Saka Hannun Jari, NIPC, daga aiki nan take daga aiki
Shugaba Buhari ya ce dimokradiyya ne tsarin mulki mafi dacewa har yanzu. Shugaban na Najeriya ya bayyana hakan ne a sakon bankwanarsa ga jakadu masu bankwana
Mutane musamman ‘yan adawa su na sukar shugaba Muhammadu Buhari, amma za a ji gwamnatinsa tayi zarra a wasu bangarori, mun tattaro wasunsu a cikin rahoton nan.
Muhammadu Buhari
Samu kari