Muhammadu Buhari
Primate Elijah Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya bayyana cewa ba za a kafa gwamnatin wucin gadi ba gabannin ranar 29 ga watan Mayu.
Zabbaben gwamnan jihar Katsina ya sha alwashin kawo karshen 'yan ta'adda a jihar ta hanyar amfani da fasahar zamani bayan ya shiga Ofis a watan Mayu, 2023.
Muhammadu Buhari ya kawo dokar da za ta sa Gwamnatin tarayya ta kebe wasu gandun jeji. Da Hon. Alhassan Doguwa ya kawo maganar a zauren majalisa ta samu karbuwa
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben Fabrairun 2023, ya zargi Shugaba Muhammadu Buhari da rashin shirya sahihin zabe.
Yanzu Yanzu: Ƴan Shi'a Sun Dirar wa Abuja, Suna Nema A Bawa El-Zakzaky Fasfo ɗin sa an Shi'a Sun Isa Abuja da Yawa Domin Neman Biyan Wata Gagarumar Bukatar Su
Gwamnatin tarayya ta amince da ƙarawa ma'aikatan gwamnati albashin su. Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, yace amincewar Buhari kawai ta rage
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ƙara yin sabbin naɗe-naɗe dhida a gwamnatinsa yayin da ya rage watanni 2 ya miƙa mulki ga Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabon shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya ta ƙasa (PSC), Solomon Arase. Solomon tsohon sufeta janar IGP ne..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
Muhammadu Buhari
Samu kari