Muhammadu Buhari
Daura ta na shirya gagarumar maraba ga Muhammadu Buhari da zai bar Aso Rock. Za ayi bukukuwa da wasanni da nufin karrama Buhari wanda ya yi shekaru 8 a ofis.
Attajiran Najeriya sun bayyana sayen kwafin littatafan da aka buga da ke ba da tarihin Buhari a kan kudin da bai gaza N500m ba. An fadi wadanda suka saye su.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa zai yi kewar mutanen kirki waɗanda ya yi aiki da su a gwamnatinsa na tsawon shekara takwas idan ya sauka mulki.
Majalisar tarayya ta tabbatar da cewa ta sahalewa shugaba mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ƙara karɓo rancen dala biliyan $800m bisa shawara guda ɗaya.
A ranar Juma'ar nan ne aka kaddamar da litattafai da aka rubuta kan mulkin shugaba Buhari. Dangote, Abdulsamad BUA, da bola Tinubu na daga cikin manyan bakin da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin dakta Oluwatoyin Sakirat Madein a matsayin sabuwar akanta janar ta kasa. Nadin dai na zuwa ne a lokacin da ya
Femi Adesina ya fitar da jawabi game da wasu nadin mukamai da aka yi. Muhammadu Buhari ya sabunta wa’adin ‘yan majalisar da ke kula da aikin hukumar FERMA.
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bayyana cewa asibitin da mai gidanta ya kaddamar a Abuja zai taimaka wurin hana zuwa wasu kasashen ketare nemo magani.
Lamarin ya fara yawa, za a ji cewa akwai Gwamnonin jihohi da suke ganin bashin da ake bin Gwamnatin Najeriya ya fara yin yawa, su ka bukaci abin ya canza zani.
Muhammadu Buhari
Samu kari