Muhammadu Buhari
An fara waiwayen yadda ma'aikatar sadarwa karkashin jagorancin Farfesa Isa Ali Pantami a gwamnatin Muhammadu Buhari ta dakile yunkurin karin kudin waya.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari ya shiga matsala da shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya kai kararsa kotu kan zargin bata masa suna da kiransa 'dan ta'adda.
Shugaban kamfanin Sunrise Power zai gurfana a gaban kotu domin bayar da shaida a kan bukatar da ya ke da shi wajen neman Najeriya ta biya shi diyyar $2.3bn.
Tsofaffin shugabannin kasan Najeriya, Muhammadu Buhari da Olusegun Obasanjo, za su ba da shaida a gaban kotun kasuwanci ta duniya kan kwangilar Mambilla.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon ta'azziya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a iftila'in fashewar tankar mai da ya faru a jihar Niger.
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi magana kan rahotannin da aka yada dangane da cewa ta tilastawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba da shaida a gaban kotun Paris.
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya caccaki tsohon ministan matasa da wasanni na lokacin Shugaba Muhammadu Buhari wato Solomon Dalung.
Prince Adewole Adebayo ya ce Tinubu ya tarar da tattalin arzikin Najeriya cikin matsala, amma ya kara dagula shi saboda rashin kwararru a tawagarsa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nuna alhinin rasuwar mahaifiyar tsohon Ministansa, Maigari Dingyadi kuma Ministan kwadago a gwamnatin Bola Tinubu.
Muhammadu Buhari
Samu kari