Muhammadu Buhari
Za ku ji labari Ana ta ragargazar Shugaba Buhari a shafukan sada zumunta a kan matsalar tsaro domin a makon nan aka tashi da labari mai ban haushi da na murna.
Za a ji shugaban jam’iyyar NNPP a Katsina ya yi kira ga Mai girma Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ajiye mulki, Jam’iyyar NNPP ta koka kan batun tsaro.
Mai jaridar Sahara Reporters ya fallasa Garba Shehu, ya zarge shi da zagon-kasa. ‘Dan takaran shugaban kasan na AAC ya ce bai taba fadawa kowa labarin nan ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai garzaya kasar Liberia inda zai sauka a birnin Monrovia a ranar Talata domin halartar murnar cike shekaru 175 'yancin kai.
Bayan karewar shekarun aikin mista Oyeyemi, shugaban ƙasa, Muhammadu buhari ya amince da naɗin Dauda Biu a matsayin mukaddashin shugaban hukumar FRSC ta ƙasa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi sabon mai ba shi shawara a kan harkokin majalisar tarayya, ya dauko Nasiru Baballe Illa wanda tun zaben 2015 ya rasa kujerarsa
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake jajanta wa tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Adamu Muazu kan kisan da ‘yan bindiga suka yi wa dan uwansa...
Malam Bello Yabo, ya fito a sabon bidiyo yayi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari tatas kan yadda yayi watsi da fasinjojin jirgin kasa da ke hannun 'yan ta'adda.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta'adda suka fitar na barazanar cewa za su tarwatsa Najeriya, tana cewa jami'an tsaro ba su 'gaza ba kuma
Muhammadu Buhari
Samu kari