Muhammadu Buhari
Legit.ng Hausa ta kawo rahoto na musamman na wasu daga cikin shahararrun wadanda gwamnatin tarayya tayi masu afuwa tun daga farkon shekarar 1966 har zuwa yau
Garba Shehu ya wanke Muhammadu Buhari daga zargin sa siyasa da nuna son kai wajen yafewa marasa gaskiya 160. Daga ciki akwai Jolly Nyame da Sanata Joshua Dariye
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ba Muhammad Sabo Lamido kujerar babban kwamishina a NUPRC. Idan Majalisar Dattawa, zai maye gurbin Hassan Gambo.
Gamayyar Kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ta roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nuna cewa har yanzu shi ne ke jagorantar kasar. Rahoton jaridat Daily Tru.
Za a ji Yadda zagin da ‘Dan takaran APC ya yi wa ‘Danuwan Shugaban Najeriya ya yi sanadiyyar ficewar Hon. Fatuhu Muhammed ya sauya-sheka daga APC mai mulki.
Yayin da mambobin majalisar wakilai suka baiwa shugaban ƙasa wa'adi ya shawo kan matsalar tsaro, Buhari ya naɗa babban mai taimaka masa ta fannin majalisa.
Yawan shiga yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke yi na tilasta wa daliban Najeriya zama a gida tare da bata lokaci mai tsada na karatun dalibai.
Wasu Sanatocin PDP sun ce batun tsige shugaban kasa tana nan har gobe. Mai magana da yawun Majalisa dattawa yace ba su san da batun sauke Muhammadu Buhari ba.
Za a ji matakai 10 da ‘Yan Majalisa za su bi kafin su iya tunbuke Shugaban kasa. Da zarar an yi nasarar sauke shugaban kasa, babu wanda ya isa ya dawo da shi.
Muhammadu Buhari
Samu kari