Jihar Borno
Kungiyar yan ta'adda ISWAP a ranar Laraba sun gudanar da jana'izar mambobinta 26 da suka mutu a karamar hukumar Gamboru Ngala ta jihar Borno, Arewa maso gabas.
Babagana Zulum na Jihar Borno ya amince da nadin Baba Bura Usman a matsayin sabon akanta janar na Jihar Borno. Mai magana da yawun gwamnan, Malam Isa Gusau.
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, OPHK, sun kai harin kwantan bauna kan 'yan ta'addan Boko Haram a garin Bama dake jihar Borno.
Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok da ke jihar Borno guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bada kyautan gida da Naira miliyan 10 ga iyalan tsohon kwamandan yan sa kai na civilian JTF, Babagana Tela, wanda Boko H
Mambobin kungiyar ta'addanci na Boko Haram da iyalinsu sun yi kaura zuwa yankin dajin Sambisa saboda ambaliyar ruwa, suna fama da karancin abinci da makamai.
Dakarun sojojin Operation Hadin Kai sun yi gagarumin nasara inda suka halaka mayakan Boko Haram guda 200 ciki harda manyan kwamandojinsu guda biyar a Sambisa.
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki garin Ngulde da ke karamar hukumar Askira-Uba ta jihar Borno a ranar Juma'a inda mutum hudu harda limamin Gima suka mutu.
Jihar Borno
Samu kari