Jihar Borno
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shuganan kasa na jam'iyyar New Nigeria People Party, NNPP, da jami'an tsaro suka yi a Borno. A cikin sakon da ya wallaf
Jami'an tsaro dauke da bindigu da aka zargin yan sanda ne, a safiyar ranar Alhamis sun mamaye sakatariyar jam'iyyar NNPP da ke Maiduguri, Jihar Borno kwanaki ka
Injiniya Mustapha Gajibo, dan asalin jihar Borno mai kera ababen hawa masu amfani da lantarki ya kera adaidaita sahu masu gudun 120km bayan chajin minti 30.
A cigaba da luguden wuta kan yan ta'adda a nufin dawo da zaman lafiya, Sojoji da taimakon yan sa kai sun ragargaji kasuwar mayaƙan Boko Haram dake Bama Borno.
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirinta na sake gina kadarorin gwamnati da gidaje dake tsohon madaddalar Boko Haram wacce sojoji suka kwato kwanan nan.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana fushinsa, ya ce ya yaba da kokarin sojoji, amma su kara kaimi wajen ragargazar 'yan ta'addan da suka addabi kasa
Yusuf Sheriff Modu dai dan takarar ne majalisar jiha a jihar Borno, kuma sakataren shiyyar Arewa maso Gabas a jam'iyyar APC, jaridar Leadership ta ruwaito.
A wata ziyarar aiki da ya fara yau Alhamis 18 ga watan Agusta, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka a babban birnin jihar Borno, zai kadɗamar da ayyuka.
Rahoton jaridar Daily Trust ya ce, an sace manoman ne a karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno a Arewa maso Mabashin Najeriya a ranar Laraba 17 ga watan Agusta.
Jihar Borno
Samu kari