Jihar Borno
Mayakan ISWAP da Boko Haram akalla 60 ne su ka hallaka yayin wani artabu tsakaninsu a tsibirin Tumbum Ali da ke karamar hukumar Marte a cikin jihar Borno.
Dakarun sojoji na atisayen Operation Hadin Kai sun cafke wanu mutum mai ba yan ta'addan ISWAP bayanan sirri a ƙaramar hukumar Monguno da ke jihar Borno.
Gobara a sanyin safiyar ranar Laraba ta yi sanadin mutuwar 'yan gudun hijira biyu tare da kona sama da gidaje 1,000, hukumar SEMA ta bayyana hakan.
'Yan ta'addan Arewa maso Gabas sun gamu da tsaiko yayin da aka farmake su da kuma lalata motocin bindigarsu da suke shirin aikata barna a jihar Borno.
Ƴan ta'addan Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno wanda ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan wasu manyan kwamandojin CJTF guda biyu da wasu mutum huɗu.
Hukumar 'yan sanda a jihar Borno, sun karyata jita-jitar da ake yada wa a Maiduguri na cewar ana sace wa maza mazakuta da zaran sun yi musabaha da bakon fuska.
Akalla manoma tara ne rahotanni suka bayyana sun rasa rayukansu a wani harin boko Haram a Borno. Shekaru kenan garin Zabarmari ke fuskantar hare-haren Boko Haram.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari a gonar wani ɗan kasuwa a jihar Borno, inda suka halaka shi tare da sace manoma mutum huɗu masu aiki a gonar.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu nasarar halaka ƴan ta'adda masu yawa a wasu hare-haren da suka kai a yankunan Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma.
Jihar Borno
Samu kari