Ayyuka mafi kyawu a Najeriya
Lauyoyin Abba Kyari ba su yi nasara wajen nema masa beli a babban kotun daukaka kara ba. Alkalan sun gamsu da hukuncin Kotun tarayya da ta ce a rike 'dan sandan
Ma'aikatan bankuna a Najeriya sun yi barazanar janye aikinsu saboda yawaitar hare-haren da ake kai masu wanda ya samo asali daga wahalar karancin sabbin naira.
Wani jarumin matashi a jihar Legas ya lashe gasar cin Suya da kamfanin Sooya Bristo ya shiryawa matasa a unguwar Lekki ta jiha Legas ranar Lahadin da ya gabata.
A wani mataki na karfafawa mata gwiwa da rage talauci, gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da rabawa mata akuyoyi 4,050 wanda shine karo na uku a tsarin. Da ya k
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo ya faru yau Laraba a fadar gwamnatin jihar Kuros Riba, gwamna Ayade ya hana ma'aikatan da suka makara shiga Ofisoshin su.
Matakin gwamnan jihar Osun mai barin gado na jam'iyyar APC, Oyetola, ja ɗaukar sabbin malamai 1,500 bai yi wa zababben gwamna mai jiran gado Adeleke, daɗi ba.
Hukumar shige da fice ta kasa NIS ta ce nan ba da jimawa ba idan shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince, zata ɗauki sabbin jami'ai 5,000 don inganta aiki.
Babatunde Fashola, Ministan Ayyuka da Gidaje na Najeriya ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari ta fi gwamnatin Amurka samar da ayyukan more rayuwa ga al'umma a kasar
Nigeria - A cikin shekaru 40 da suka shuɗe, gwamnatocin jihohi da na tarayya sun watsar da manyan ayyukan raya ƙasa da suka kai 56 000 a faɗin ƙasa Najeriya.
Ayyuka mafi kyawu a Najeriya
Samu kari