Jihar Benue
Babban alkali da ya samu karin girma zuwa Kotun Koli, Shagbaor Ikyegh ya rasu a jiya kwana daya da karin girman a birnin Makurdi da ke jihar Benue.
Majalisar dokokin jihar Benuwai ta dakatar da mambobinta hudu bisa zargin zagon ƙasa bayan sun yu rigima da yan majalisar da ke goyon bayan Gwamna Aƙia.
Sabuwar rigima ta sake kunno kai a jam'iyyar APC a jihar Benue a tsakanin shugabannin jam'iyyar da Gwamna Hyacinth Alia na jihar, kan rabon mukamai.
Majalisar Dattawa ta bukaci Shugaba Tinubu da ya dakatar da tura kudaden kananan hukumomin da babu zababbun shugabanni a jihohi 16 da ke fadin kasar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa a shirye take ta biɓduk matakin shari'a da ya dace domin kwato kujerar gwamnan Benue a hannun APC.
Mambobin Majalisar Dattawa a yau sun caccaki shugaban Majalisar, Godswill Akpabio kan kakaba mu su shugabannin marasa rinjaye bayan zaban Abba Moro daga PDP.
Kwanaki kadan bayan tsige gwamnoni uku a arewa, kotun daukaka kara ta kori karar PDP tare da tabbatar da nasarar Gwamna Hyacinth Alia na APC a jihar Benue.
Gwamnatin jihar Benue ta ayyana rahoton da ke yawo a kafafen yaɗa labarai cewa matasa sun ci mutuncin Gwamna Alia a matsayin ƙarya mara tushe balle makama.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da fasinjoji 13 daga kamfanin sufuri mallakin Gwamnatin jihar Bunue ranar 9 ga watan Nuwamba, 2023 a titin Naka-Makurdi.
Jihar Benue
Samu kari