Jihar Benue
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
An bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kashe tsohon shugaban karamar hukuma a jihar Benue bayan da suka dade da sace shi da kuma neman fansa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan matafiya a jihar Benue inda suka halaka mutum uku har lahira. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu daban.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a jihar Benue, majalisar jihar ta bai wa Gwamna Alias Hyacinth awanni 72 da ya yi gaggawar nada hadimi a bangaren tsaro.
Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun yi ajalin wasu yan gudun hijira da suka baro sansanin zasu je kamun kifi a karamar hukumar Gwer ta yamma a Benue.
Wani magidanci ya yi sanadiyyar mutuwar matarsa a jihar Benue bayan ya caccaka mata wuƙa a jiki. Ƴan sanda sun tabbatar da aukuwar mummunan lamarin.
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi mutane 4 da fashin bankuna a jihar Benue bayan kai hari a jiya Juma'a da hallaka 'yan sanda.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai ta bayyana cewa a harin da yan fashi suka kai bankuna a Otukpo, an kashe DPO da wasu yan sanda uku a musayar wuta.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba akan ƴan ta'adda a sassan daban-daban na ƙasar nan. Sojojin sun kuma cafke masu taimakawa ƴan ta'addan.
Jihar Benue
Samu kari