Bayelsa
Yarinya mai shekaru 14 da mahaifinta ya yi mata ciki ta shaida wa yan sanda cewa ba matsa mata ya yi ba domin son sa ta ke yi, wannan bayanin ya bada mamaki dom
Rundunar yan sanda reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da cewa ta na tsare da wani mahaifi da ake zargi da ɗirka wa diyarsa cikin shege bayan mutuwar matarsa.
Bayan ceto kwamishinansa daga hannun yan bindiga, Gwamna Douye Diri na Bayelsa ya sauke babban sarkin garin Otuokpoti da ke karamar hukumar Ogbia ta jihar.
Tsaffin tsagerun Neja Delta sun bukaci kamfanonin da yan kasuwa da suka fice daga yankin saboda hare-hare su dawo, suna cewa sun yanke shawarar tabbatar da tsar
Wadanda suka yi garkuwa da kwamishinan cinikayya da kasuwanci na jihar Bayelsa, Mista Otokito Federal Oparmiola, sun tuntubi sarkin garinsa, a yankin Otuokpoti.
Wani rahoto da muka samu ya bayyana cewa wasu yan bindiga sun je har gidan kwamishinan kasuwanci na jihar Bayelsa, sun yi awon gaba da shi da daren Alhamis.
Wasu matasa biyu yan shekaru 16 sun shiga hannu yayin da suka yaudari wata budurwa zuwa wani kango da nufin yin asirin kudi da ita a yankin Sagbama, Bayelsa.
'Yan bindiga sun afka wa wani jirgin kasa mai dauke da fasinjoji a ranar jejiberin sabuwar shekara a Bayelsa, Daily Trust ta ruwaito. Jirgin mai dauke da fasinj
Al'umman Ogbinbiri da ke karamar hukumar Ijaw ta kudu a jihar Bayelsa sun shiga alhini a jajiberin sabuwar shekara sakamakon mutuwar wani fasto da mutum shida.
Bayelsa
Samu kari