Jihar Bauchi
Kotun shari'ar musulunci a jihar Bauchi ta bayar da umarni ga jami'an tsaro su kamo mata Sheikh Abdul'aziz Idris Dutsen Tanshi, saboda ƙin halartar zaman kotun.
Gwamna Bala Muhammed, na Bauchi ya ce gwamnatinsa a zango na biyu zata ɗauki matasa 20,000 aikin tsaro a wani ɓangaren kudirinta na tabbatar da zaman lafiya.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya sanar da rusa majalisar kwamishinoninsa. Sanarwar dai ta fito ta hannun gwamnatin jihar ne a ranar Alhamis.
Fitaccen Malamin nan da Kotu ta tsare a gidan gyaran hali, Dakta Idris Abdul'azizi, ya samu yanci bayan shafe kwana 1 a tsare kan zargin kalaman tunzura jama'a.
Wata kotun majirtire a jihar Bauchi ta tsare fitaccen Malamin nan, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi. a gidan gyaran hali kan zargin yin kalaman batanci.
Bayan shan kaye a zaben da aka gudanar a kasar nan, dan takarar sanatan Bauchi ya sake komawa APC. A jawabansa, ya fadi dalilin da yasa ya koma APC a yanzu.
Hukumar kula da kiyaye hadura ta kasa a jihar Bauchi ta ce akalla mutane takwas ne suka mutu wasu suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ta afku a jihar.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda a jihar Bauchi, sun cafke wani basarake a jihar kan zargin tayar da rikici. Ƴan sandan sun kuma haɗa tare da wasu mutum 6.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Bauchi, Abubakar Baba Sadique, na sa ran ƙwato nasarar sa a gaban kotun ƙararrakin zaɓe.
Jihar Bauchi
Samu kari