Jihar Bauchi
Bincike ya kai ga yadda 'yan sanda suka samu nasarar kame wasu matasa da ake zargin 'yan sara suka ne da ke barna a jihar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta kori jigon ta na kasa daga jihar Bauchi, Sirajo Dada, bayan samunsa da laifin cin amanar jam'iyya yayin babban zaben 2023
Kwamandan hukumar kiyaye haɗurra reshen jihar Bauchi, Yusuf Abdulahi, ya tabbatar da mutuwat sojojin Najeriya guda hudu a yayin da sume hanyar zuwa birni Abuja.
Kammala zaben gwamna a jihar Bauchi ya zo da tsaiko yayin da mambobin jam'iyyar APC ke neman a tsige shugabanta na jihar saboda wasu dalilai da suka gabatar.
Wasu munanan haduran mota a jihar Bauchi, sun janyo asarar rayuka da dama. Haduran motan wadanda suka auku a wurare daban-daban a jihar sun auku ne a makon nan.
Mai magana da yawun shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Mista Rotimi Lawrence Oyekanmi, ya ce bidiyon kai hari da ake yaɗa wa ba gaskiya bane.
Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah reshen Jihar Bauchi ta roki gwamnatin Buhari ta samar da isasun takardun naira don yana shafar ramadan.
Mai Matukar Son Buhari, Matashi Aliyu Daga Bauchi Ya Yada Mangwaro Ya Huta Da Kuda Na APc, Bayan Yasha Kwata, Jiga Jigan APC sun Mangta Dashi Basa Daga Wayarsa
Hatsarin Bauchi Ya Lamushe Rayuka 25 Yayin da guda Goma suka jikkata a wani hatsari daya faru a Kan Hanyar Hadejia-Potiskum ta ƙaramar hukumar jihar Bauchi
Jihar Bauchi
Samu kari