Jihar Bauchi
An samu matsala a belin Sheilh Idris Bauchi a shair'ar da ake yi da shi kan zargin batanci ga manzon Allah. An bayyana dalilin da zai ci gaba da zamn gidan kas.
Hukumar yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa dakarunta sun damke masu laifi sama da 100 da ake zargin suna da hannu a aikata manyan laifuka a faɗin jigar.
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani mummunan sumame cikin tsakar dare a wasu ƙauyukan jihar Bauchi, inda suka halaka mutum biyu da sace wasu mutum biyu daban.
Al'ummar kauyen Tulu da ke yankin Lame ta karamar hukumar Toro a jihar Bauchi sun zargi mai anguwar Tulu da kwace masu filayensu don amfanin kansa. Ya karyata.
Gwamnatin Bauchi karkashin jagorancin gwamna Bala Muhammed ta kori Sarakunan gargajiya 6 daga kan kujerunsa bisa shiga siyasa, rashin ladabi da wasu laifuka.
Sheikh Tijjani Yusuf Guruntum yana neman hukuma tayi wa Abdulaziz Dutsen Tanshi adalci wanda yake daure tun da ya ce ba a neman taimakon kowa sai Allah SWT.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sanar da rushe dukannin shugabannin riko na kananan hukumomin jihar Bauchi. Sanarwar ta fito ne ta hannun sakataren.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun yi nasarar damke wasu masu garkuwa da mutane bakwai sannan sun kuma kwato makamai guda hudu a karamar hukumar Alkaleri.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi ajalin wani dan kasuwa mai suna Chinonso Ugwu a kauyen Balele da ke karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari