Jihar Bauchi
Fitaccen Likitan nan dan asalin jihar Bauchi, Farfesa Abdu Ibrahim, ya rasu a ranar Alhamis bayan ya yi fama da jinya a asibitin koyarwa na Jami’ar ATBUTH.
An hangi gwamnan jihar Bauchi, Sanat Bala Abdulkadir Mohammed yana jagorantar wasu Alhazai sallah a filin arfa. Hoton da gwamnan ya dora a shafinsa ya ja hanku.
Ƴan bindiga sun addabi yankin ƙaramar hukumar Ningi ta jihar Bauchi. Ƴam bindigan sun yi garkuwa da mutum huɗu a hare-haren da suka kai ƙauyukan da ke a yankin.
Babbar Kotun musulunci mai zama a jihar Bauchi, Arewa maso gabashin Najeriya ta ba da umarnin a tasa Sheikh Dakta Idris Abdul'aziz zuwa gidan yari har wata 1.
Mai shari'a Zainab Bulkachuwa ta musanta batun da mijinta Sanata Adamu Bulkachuwa ya yi na cewa yana yin matsala dan a cikin shari'o'in da take gudanarwa a.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka matashin yaro a jihar Bauchi yayin da suka kai hari wata kasuwa a cikin birnin Jama'are da ke jihar.
Tsohon sanatan Bauchi ta Arewa, Adamu Bulkachuwa ya bayyana cewa mutane sun yi masa gurguwar fahimta kan maganarsa a zaman karshe na majalisar dattawa ta tara.
Dan majalisar jihar Bauchi, Honarabul Ado Wakili ya rigamu gidan gaskiya kwanaki kadan kafin wa'adinsa ya kare bayan ya sha kaye a zaben da aka gudanar a jihar.
Wata matar aure ta watsa wa budurwar mijinta ruwan zafi a fuska inda ta ƙonata a jihar Bauchi. Matar ta haɗa baki ne da ƴar uwarta wajen aikata wannan aika-aika
Jihar Bauchi
Samu kari