Atiku Abubakar
Gwamnatin Tarayya ta bakin Ministan yada labarai, Mohammed Idris ta yi martani kan hadewar Atiku Abubakar da Peter Obi yayin da ake tunkarar zaben 2027.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta fadi hadakar Atiku da Obi zai ta ba Tinubu nasarar lashe zaben 2027 cikin sauƙi babu matsala.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce a shirya yake ya marawa Obi baya matuƙar PDP ta amince za ta ba shi tikitin takara a zaɓen 2027.
A yau kuma an ji gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. ta kwallafa rai a kan dukiyar 'yan fansho. Mutane sun ce babu hikima a taba kudin jama'a da sunan yin ayyuka.
Wata kungiyar magoya bayan APC ta jaddada cewa duk wani ƙawance da haɗa kai da ƴan siyasa ke shirin yi, ba za su iya kawar da Tinubu ba a babban zaɓen 2027.
Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa tattaunawarsa da Peter Obi na na duba yiwuwar hadewa wuri guda kafin zabe nag aba, kuma zai marawa wanda ya dace baya.
Za a ji Gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da aniyarta na fara amfani da kudaden yan fansho domin ayyukan gina kasa. Sai dai Atiku Abubakar ya soki kudurin.
Dan takarar shugaban kasa a zabukan da ya gabata, Pat Utomi ya ce a yanzu ƴan siyasa kawai suna yin mulki ne domin kansu ba wai inganta kasa da al'umma ba.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Atiku Abubakar
Samu kari