Atiku Abubakar
Shugaban riko na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Umar Damagum, ya magantu kan dalilin da ya sa bai hukunta wadanda suka ci dunduniyar jam'iyyar ba.
A yayin da ake tunkarar zaben 2027, wani mai sharhi kan al'amuran siyasa Akinleye Segun ya bayyana hanyar da PDP za ta iya kwace mulki a hannun APC.
A shekaru 23 da kafuwar jam’iyyar PDP a Najeriya, ta yi shugabanni da-dama. Yanzu kuma za ayi gangami domin zaben sabon Shugaban Jam’iyya da sakatare na kasa.
Farfesa Farouq Kperogi ya yi bayanin dalilin da ya sanya Peter Obi da Atiku Abubakar suka kasa yin nasara a kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu.
Dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi ya shiga sahun yan siyasa wajen taya Atiku Abubakar murna yayin da ya cika shekaru 77 a duniya. Ya kira shi da babban yayansa.
Daraktan kamfen jami'yyar PDP, Labaran Maku ya karyata jita-jitar cewa sun nuna farin cikinsu da faduwar PDP a shari'ar zaben jihar Nasarawa a jiya Alhamis.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yada bidiyo da hotuna a shafinsa na sada zumunta, yayin da ya ziyarci mahaifarsa a jihar Adamawa.
Alkalin Alkalin Najeriya (CJN) Olukayode Ariwoola, ya yi shagube ga Atiku da Peter Obi yayin da ya bayyana inda za a iya daukaka kara bayan hukuncin kotun koli.
Shugabannin jam'iyyar NNPP sun amince da bukatar Atiku Abubakar na hada kai don kwace mulki daga hannun jam'iyyar APC mai mulki a zaben 2027 mai zuwa.
Atiku Abubakar
Samu kari