Atiku Abubakar
Na hannun daman Atiku Abubakar, Segun Showunmi, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ya kai wa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban Najeriya ziyara.
Mai magana da yawun bakin Atiku Abubakar a 2019, Segun Showunmi ya nuna zai dauki mataki domin ba zai juri yadda abubuwa suke cigaba da tafiya a PDP ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro ta yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ta addabi ƙasar nan.
Atiku Abubakar ya nuna alhininsa kan kisan gillar da yan bindiga suka yi wa daya daga cikin yan mata shida yan gida daya da suka sace a birnin tarayya Abuja.
Wani jigon siyasa ya bayyana yadda 'yan siyasa suka tsara yadda za su kada Tinubu a zaben 2027. Pat Utomi ya fayyace yadda hakan ta faru a kwanan nan.
Na kusa da Goodluck Jonathan ya fadi wanda zai hana PDP lashe zabe a 2027. Reno Omokri ya ce idan Peter Obi bai tsaya takara ba, Atiku Abubakar zai iya nasara.
Tsohon kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na Atiku Abubakar a zaben 2023, Daniel Bwala, ya bayyana martanin da Atiku ya yi masa bayan ya gana da Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya jagaba a majar da jam'iyyun adawa ke shirin haɗawa domin karya APC da Bola Tinubu a 2027.
Wasu 'yan adawa sun fara amsa kiran Atiku Abubakar na hada-kai domin a karbe mulki. Watakila ayi taron dangi da nufin ganin bayan Bola Tinubu a zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari