Atiku Abubakar
Atiku Abubakar ya kama hanyar Abuja da nufin fara kamfe. Ba a San Inda ‘Dan takaran shugaban kasa na APC, Bola Tinubu Ya Shiga ba, Peter Obi Ya Dakata da kamfe.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Mr Dumebi Kachikwu ya ce babu banbanci tsakanin dan takarar APC, Bola Tinubu, na PDP Atiku Abubakar da dan takarar L
A 2023, akwai masu ganin ya kamata mulki ya je yankin Kudu maso gabas, abin dubawa shi ne mafi yawan 'yan takara Musulmai ne, illa Kirista daya da ke inuwa LP.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ‘yan kabilar Igbo za su iya zama shugaban kasa ne kawai bayan ya kammala wa’adin mulkinsa.
Yayin da yanzu haka Atiku na can a jihar Enugu don tattauna wa da masu ruwa da tsakin PDP, an nemi gwamnan Abiya an rasa a wurin taron sabida ɗan tsagin Wike ne
Tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Emeka Ihedioha, ya ce shugabancin Najeriya zai koma yankin Kudu maso Gabas, bayan gwamnatin Atiku ta kammala mulki.
A shirye-shiryen fara kamfe, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya dira jihar Enugu tare da tawagarsa domin gana wa da kusoshin PDP.
Shugaban Afenifere da su Olu Falae su na goyon bayan Ibo ya zama Shugaban kasa, amma 'Yan ARG sun sha banbam, sun ce Tinubu ya fi cancanta Yarbawa su zaba/
Hasashe ya nuna Peter Obi ya sha gaban APC, PDP da NNPP a takara. Idan hasashen We2Geda Foundation ya tabbata gaskiya, Peter Obi ne zai zama shugaban Najeriya.
Atiku Abubakar
Samu kari