Atiku Abubakar
Jam’iyyar PDP a jihare Ribas ta fara kamfen dinta na zaben 2023 a jihar ta hanyar sakin motoci dauke da hotunan yan takararta amma babu Atiku Abubakar a jiki.
Mai martaba sarkin Benin, Oba Ewuare II, ya faɗa wa mai neman kujerar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar, cewa Allah ne mai ba da mulki kuma shi zai zaba.
Wani bidiyo da muka samo daga jaridar Daily Trust ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ke sauka daga jirgi a dawowarsa
Tawagar kamfen din tallata dan takarar shugaban kasan PDP za ta karkata zuwa jihar Edo a ranar Asabar 22 ga watan Oktoba domin gudanar da gangamin lasawa...
Dan takaran kujerar gwamnan jihar Abia karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sampson Orji, ya bayyana cewa Peter Obi na jam'iyyar LP zai goyi baya
Amfani da kimanin naira miliyan 12 don gina bandaki guda uku ya kara ta'azzara rikicin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, The Punch ta gano a ranar Talata
An samu wasu daga cikin ‘Yan majalisar NWC PDP da suke kukan ba a damawa da su. Yayin da Atiku Abubakar ya tafi kasar waje, Manyan PDP sun fara kokawa yanzu.
Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Dino Melaye, ya saki Atiku Abubakar.
Gwamna Samuel Ortom ya ce ba don shi dan PDP bane da babu abun da zai hana shi taimakawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi, azaben 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari