Yajin aikin ASUU
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta ce a shirye ta ke ta janye yajin aikin game gari da ta ke yi a kasar, rahoton Daily Trust. ASUU ta fara yajin aiki
Kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'i, ASUU, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta karba tsarin biyan albashi na UTAS da kuma yarjejeniyar 2009 da tayi.
Yau kwana 140 kenan ɗalibai na zaune a gida kuma har yanzun ba su san makomairsu game da sake buɗe makarantu ba, SERAP da wasu ƙungiyoyi sun yi ca kan Buhari.
Ma’aikatar kwadago da samar da ayyukan yi ta tarayya ta yi karin haske kan rashin gayyatar kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) taron da aka yi ranar Alhamis a fada
Wani mamba a majalisar dokokin jihar Ribas, Hilary Bisong, ya waiwayi malaman Jami'a da ke mazaɓarsa, inda ya ba su tallafin kudi N900,000 don rage harkokin su.
Kungiyar malamai masu kiyarwa na jami'o'in, ASUU, tace gwamnatin tarayya bata gayyaceta wani taro ba a ranar Alhamis. A ranar Laraba da ta gabata, Chris Ngige.
Za a ji Chris Ngige ya ce kwanan nan za a daidaita da ‘Yan ASUU. Ministan kwadagon na Najeriya ya shaidawa manema labarai cewa an kusa cin ma matsaya da ASUU.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ana dab da komawa karatu nan babu dadewa saboda yadda ta mayar da hankali wurin shawokan matsalolin kungiyoyin jami'o'i.
Da yake magana a ranar Laraba a hedikwatar hukumar ta NAFDAC da ke Abuja, shugaban kungiyar Auwalu Yusuf Kiyawa, ya ce yajin aikin ya fara ne daga lokacin da ya
Yajin aikin ASUU
Samu kari