Yajin aikin ASUU
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta zargi jiga-jigan siyasar Najeriya da kwashe kudaden Najeriya gabanin babban zaben 2023 maimakon magance matsalolin da ke a
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi wa Kungiyar Malaman Kwalejojin Fasaha, ASUP, godiya saboda janye yajin aikin gargadi tare da koma wa bakin aiki. Gwamnatin ta
Illaro, jihar - Ogun Duk da halin da daliban Najeriya ke ciki na yajin aiki na jami'o'i da kwalejin fasaha, da alamun babu ranar komawarsu makaranta karatu.
A ranar Talata kungiyar malaman jami'a masu koyarwa (ASUU) ta bukaci gwamnatin tarayya da tayi watsi da tsarin biyan ma'aikata na IPPIS da take amfani dashi.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo University (OAU), Ile-Ife, jihar Osun sun cigaba da zanga-zanga bisa yajin aikin ASUU dake gudana. Daliban sun lashi takobin cew
Ana zargin cewa wasu jami’an sojin Najeriya sun kai farmaki wurin da dalibai ke gudanar da zanga-zanga a garin Akure na jihar Ondo a ranar Talata 17 ga Mayu.
Tsohon Ministan ilmi ya bada hakurin gaza kawo karshen yajin aikin ASUU. Ministan kwadago, Festus Keyamo ya nuna akwai inda ASUU ta ke da gaskiya a rikicin su.
Dalibai a jami'ar tunawa da Abubakara Tafawa Balewa da ke Bauchi da jami'ar Bauchi sun shirya fitowa tituna zanga-zanga rabin jikin su tsirara kan yajin aiki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, su janye yajin aiki, rahoton TVC. Shugaban kasar ya kuma ba wa daliban Najeriya hak
Yajin aikin ASUU
Samu kari