Yajin aikin ASUU
Jami’an tsaro sun damke jami’an haramtacciyar tawagar doka yayin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya tare da hadin gwiwar kungiyar ASUU.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, a ranar Talata, ya tabbatar wa kungiyar kwadago ta Najeriya cewa kungiyar gwamnonin Najeriya za ta yi duk mai yiwuwa.
Kungiyar kwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su fito zanga-zanga a fadin kasar nan a ranakun 26 da 27 ga watan Yuli domin nuna goyon bayansu ga yajin aiki.
Jihar Legas - Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Eedris Abdulkareem, ya tabbatar da wani asusu na GoFundMe da aka kirkira a madadinsa domin tara kudin da za.
Idan baku manta ba, kungiyar ASUU ta shafe sama da watanni hudu tana yajin aiki saboda wasu bukatu da gwamnatin Najeriya ta gaza biya musu a shekarar nan...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce idan da ‘ya’yan ‘yan siyasa ne ke halartar jami’o’in gwamnatin Najeriya, yajin aikin kungiyar ba zai shafe kwanaki biyu.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta dage cewa ba za ta janye yajin aikin da mambobinta ke yi ba a kasar, wanda a yanzu suka watansu na biyar. Shugaban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Mallam Adamu Adamu da ya warware matsalar yajin aikin da kungiyoyin jami’o’i hudu suka dade suna yi.
Gwamnatin tarayya ta ce ba wai kawai ta na kokarin kawo karshen yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke yi a halin yanzu bane, a’a, tana ma kokari.
Yajin aikin ASUU
Samu kari